facebooktwitterinstagramgoogleplus


Home »; other »; tutorials [fasaha] Yadda ake rubutu blue a facebook.
12-07-17 (20:20)
yadda ake rubutu blue a facebook batare da ka saka # ba. Idan kana bukatar kalar Rubutu Blue a facebook, to ka lura akan yadda ake yi, yi comment yanzu dan ka tabbatar da naka, rubuta @@+[1:[0:1:sunan ka]] amma ka cire plus (+) daga ciki karka yi amfani da wadannan { } ko ( ) basayi Da wannan kadai ake yi [ ] Ka danna Option na wayanka ka zabi [ Symbol ] zaka same shi ga wasu wayoyin Ga masu wata wayan ka danna * zaka sami [ ]symbols Wasu kuma su danna ""sym"" zaka samu [ ..] Rubuta wannan a Comment @@+[1:[0:1 uniyar Waya]] ka rubuta kamar yadda na rubuta, amma ka cire plus + banda shi, ka cire (+) ka rubuta wannnan @@+[1:[0:1:Sunan ka]] amma ka cire plus (+) banda shi. ka nutsu kafin kayi Comment din, ka duba da kyau kafin kayi Comment, inkayi kuskure daya to bazai yi ba.


Share Button

Post by admin
Post Category tutorials